• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Ibrahim Y Iyagi

  • Home
  • FACEBOOK ZAI RABAWA KANANAN ‘YAN KASUWA TALLAFI A NAJERIYA

FACEBOOK ZAI RABAWA KANANAN ‘YAN KASUWA TALLAFI A NAJERIYA

A ranar Litinin da ta gabata ne kamfanin manhajar dandalin sada zumunta na ‘Facebook’ ya sanar da shirin fara rabawa kananan ‘yan kasuwa 781 a Najeriya tallafin miliyan N500. Shirin…

DUKKAN MAI RAI MAMACINE

Da yammacin Lahadi ne 20/09/2020 aka kammala jana’izar mai martaba Sarkin Zazzau Alh. Dr. Shehu Idris.Mai martaba Marigayi Tsohon sarki na Zazzau ya yi rayuwa mai tsawo da take cike…