• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Hassan Goma

  • Home
  • BANI TSORON ZABEN FIDDA GWANI NA ‘YAR TINKE, KUMA BANI GOYON BAYAN HAKA- HON. FATUHU MUHAMMAD

BANI TSORON ZABEN FIDDA GWANI NA ‘YAR TINKE, KUMA BANI GOYON BAYAN HAKA- HON. FATUHU MUHAMMAD

Dan Majalisar Hon. Fatuhu Muhammad ya bayyana haka ne ranar Lahadi 28/11/2021 yayin da ya ziyarci kananan hukumomin da yake wakilta, Daura, Sandamu da Ma’iadua, don taya shugabannin jam’iyyar Apc…

RUNDUNAR LARABAWA TA CE AN KAI HARIN DA YA HALLAKA FIYE DA ‘YAN HOUTHI 100 A MARIB DA ALBAYDA

Rundunar hadin kan larabawa da Saudiyya ke jagoranta ta baiyana cewa ta kai hari a yankin Marib da Albayda inda fiye da ‘yan tawayen houthi 100 su ka hallaka. Rundunar…

SAUDIYYA TA FITAR JERIN RUKUNIN FARKO NA KWARARRU DA TA BA WA SHAIDAR ZAMA ‘YAN KASA

Saudiyya ta fitar da jerin sunayen kwararru ‘yan ketare da ta ba wa shaidar zama ‘yan kasa don haka ya karfafawa guiwar kwararru su zuba jarin basirar su a kasar…

MAJALISAR DATTAWA TA AMINCE DA BUKATAR KARBO BASHI NA SHUGABA BUHARI NA BILIYOYIN DALA

Majalisar dattawan Najeriya ta amince da bukatar karbo bashi da tuntuni shugaba Buhari ya mika da ya kai sama da dala biliyan 16. Sauran aun hada da fam miliyan daya…

IKON ALLAH: FARIN YADI YA FADO DAGA SAMA A ONDO

Bincike ya nuna wani kyalle da ya fado daga sama a anguwar Ondo da ke jihar Ondo ba wata karama ba ce don kyallen kwalliyar taro ne kawai. Mutane sun…

AN TABBATAR DA MAKAMAN DA A KA AUNA DON HALLAKA KHADIMI KIRAR IRAN NE

An hakikance makaman da a ka yi amfani da su da nufin hallaka firaministan Iraki Mustapha Khadimi kirar Iran ne. Daya daga kungiyoyin ‘yan bindiga da Iran ke daukar nauyi…

HATSARIN TANKAR MAI YA YI SANADIYYAR MUTUWAR MUTUM 99 A SALIYO

Mummunan hatsarin tankar man fetur shake da man a babban birnin Saliyo Wato Freetown ya yi sanadiyyar mutuwar akalla mutum 99. Hatsarin ya faru ne a sanadiyyar taho mu gama…

GWAMNANTIN HABASHA TA BUKACI TSOFFIN DAKARU SU DAWO AIKI DON TINKARAR FITINA

Yayin da gagarumar fitina ke neman jijjiga gwamnatin Habasha ta firaminista Abiy Ahmed, gwamnatin ta bukaci tsoffin jami’an tsaro su dawo aiki don kare kasar. Sojojin da ke neman ‘yancin…

BA GASKIYA BA NE CEWA MUN NEMI DALA MILIYAN 200 DON RIGAR SAURO-HLMF

Hukumar lafiya matakin farko ta Najeriya ta ce sam ba gaskiya ba ne wani labarin da a ke yadawa cewa shugaban hukumar Dr.Faisal Shuaib ya na neman dala miliyan 200…

ZA MU HANA WASU MUNANAN DABI’U A WAJEN MAULIDI-JAM’IYYATU ANSARUL DIN ATTIJJANIYYA

Reshen Najeriya na kungiyar Ansaru Din Attijjaniyya da shehun Tijjaniyya Ibrahim Nyas ya kafa da kan sa ya dau alwashin hana miyagun dabi’u da masu maulidi ke yi da hakan…