• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Nasiru Adamu El-hikaya

  • Home
  • APC TA DAWO DA ZABEN FIDDA GWANI BAYA DA KWANA DAYA A KARSHEN WATAN NAN

APC TA DAWO DA ZABEN FIDDA GWANI BAYA DA KWANA DAYA A KARSHEN WATAN NAN

Jam’iyyar APC da ke da da gwamnatin taraiya a yanzu ta dawo da babban taron fidda gwani don tsaida dan takarar shugaban kasa baya da kwana daya a karshen watan…

GWAMNATIN NAJERIYA TA MUSANTA CEWA DILLALAN MAI NA BIN TA BASHIN NAIRA BILIYAN 500

Gwamnatin Najeriya ta musanta ikirarin dillalan man fetur cewa su na bin ta bashin da ya kai zunzurutun kudi Naira biliyan 500. Kungiyar dillalan na man fetur IPMAN ta ce…

‘YAN MAJALISA 9 NA PDP A KANO SUN BI JAM’IYYAR KWANKWASO

‘Yan majalisar jiha a Kano karkashin inuwar PDP sun sauya sheka zuwa jam’iyyar NNPP ta tsohon gwamnan jihar Rabi’u Musa Kwankwaso. Kakakin majalisar dokokin Kano Uba Abdullahi ya gabatar da…

AN JIBGE MU A JIDDAH MUN SHIGA MAWUYACIN HALI-WASU ‘YAN NAJERIYA

Dandazon ‘yan Najeriya da su ka kammala umrah da ke shirin dawowa gida, sun samu cikas din jirgin da zai dawo da su, da hakan ya sa su ka makale…

DABARUN ‘YAN TAKARAR SHUGABANCIN NAJERIYA

‘Yan takarar shugabancin Najeriya na bin dabarun samun hadin kan wakilai da za su zabi dan takara don tsarin daidatawa wajen fidda gwani ya samu tangarda don tasirin masu takarar.…

DA ALAMUN SHUGABAN MAJALISAR DATTAWA AHMAD LAWAN ZAI AIYANA TSAYAWA TAKARAR SHUGABAN KASA

Da alamun shugaban majalisar dattawa na Najeriya Ahmad Lawan zai shiga jerin masu neman takarar shugabancin Najeriya a inuwar APC a 2023. Jaridar Premium Times ta ruwaito wasu makusantar Sanata…

‘YAN BINDIGA SUN BUDE WUTA A YANKIN NNEWI INDA A KE FARGABAR MUTUM 5 SUN RASA RAN SU

‘Yan bindiga sun bude wuta kan mutanen da ke wata mashaya a yankin karamar hukumar Nnewi ta kudu a jihar Anambra. A na fargabar mutum 5 sun rasa ran sa…

KARAMAR SALLAH-MUTANE SUN FARA AZAMAR TAFIYA GARURUWAN SU DAGA ABUJA

Kimanin kwana daya ko biyu zuwa karamar salla wato sallar azumi, mutane musamman talakawa na ficewa daga Abuja don tafiya garuruwan su, su gudanar da idin a can. Tashoshin mota…

BARAYIN DAJI-MAJALISAR DATTAWA NA DAUKAR MATAKAN HANA BIYAN KUDIN FANSA

Majalisar dattawan Najeriya na daukar matakan hana biyan kudin fansa daga masu satar mutane ta hanyar gyara ga dokar yaki da ta’addanci. Kudurin gyaran dokar ya cimma karatu na uku…

ALLAH KE BA DA MULKI GA WANDA YA SO DUK DA HAKA ZAN GWADA NEMA-OSINBAJO

Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo ya ce Allah ke ba da mulki ga wanda ya so amma zai gwada nema don hakan shi ya fi dacewa. Osinbajo na magana ne…