• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Abubakar Sa'idu

  • Home
  • REAL MADRID TA LALLASA BERCELONA

REAL MADRID TA LALLASA BERCELONA

A daren jiya Real Madrid sun karbi bakuncin Barcelona a cigaba da gasar Laliga na kasar spaniya mako na talatin. Minti sha uku da take Wasa Karim Benzema ya zurawa…

LEICESTER CITY TAYI AWON GABA DA MANCHESTER UNITED

A yammacin yau Leicester city ta karbi bakuncin Manchester United a gasar F.A cup na kasar ingila. Dan wasan gaba na Leicester city kelechi iheanacho Dan asalin kasar Nigeria ya…

ARSENAL SUNGA TA KANSU A HANNUN WESTHAM

A cigaba da gasar premier league na kasar ingila mako na talatin yau arsenal sun Kai ziyara gidan westham. Minti sha biyar da take Wasa dan wasan westham Jesse lingard…

WASANNI: KULAB DIN DA SUKA SAMU NASARAR KAIWA ZAGAYE NA GABA- EUROPA

Bayan an tashi wasannin cin kofin europa na nahiyar turai zagaye na biyu kulab din da suka samu nasarar kaiwa zagaye na gaba sune: Arsenal, Dynamo Zagreb, Granada, Ajax, Manchester…

EUROPA LEAGUE: MANCHESTER UNITED TAKAI ZAGAYE NA GABA

A satin da ya gabata a ziyarar da Ac Milan ta kai gidan Manchester sun tashi kunne doki daya da daya. A daren jiya kuwa Manchester United ta nunawa AC…

Wasanni: Arsenal sun Kai zagaye na gaba a cin kofin zakarun nahiyar turai na Europa league

A yau arsenal sun karbi bakuncin olympiakos da misalin karfe bakwai saura minti biyar na yamma. Idan bamu manta ba A makon da ya gabata arsenal sun je gidan olympiakos…

Yan shekarun nan Barcelona suna fuskantar tozarci a gasar zakarun nahiyar turai

A yau talata Barcelona ta karbi bakuncin kulab din Paris saints Germain (PSG) na kasar faransa. A cigaba da gasar kofin zakarun nahiyar turai zagaye na biyu, minti ashirin da…

ARSENAL SUN HUCE HAUSHIN SU AKAN LEEDS UNITED

Biyo bayan rashin nasarar da arsenal suka samu a satin da ya gabata a wasan premier league sakamakon samun Jan kati har guda biyu tsakaninsu da Wolverhampton. A yammacin yau…

LIVERPOOL SUNSHA SUBURBUDA A GURIN MAN CITY

A cigaba da wasan premier league mako na ashirin da uku yau Liverpool sun karbi bakuncin Manchester city a yammacin yau. Anyi ta bugata har zuwa minti talatin da bakwai…

WASAN PREMIER LEAGUE NA YIWA ARSENAL KWAN GABA KWAN BAYA

A cigaba da premier league na kasar England mako na ashirin da biyu arsenal sun Kai bakonci gidan Wolverhampton wanderers. Tun a minti na tara Dan kwallon gaba na arsenal…