• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ASUU TA TSAWAITA YAJIN AIKI DA MAKO 12

Kungiyar malaman jami’ar Najeriya ta tsawaita yajin aikin da ta ke ciki da mako 12 don matsawa gwamnati lamba ta duba bukatun da a ka cimma yarjejeniya.
ASUU ta dau matakain bayan kammalar yakin aikin gargadi na wata daya da shi ma ya biyo bayan wani yajin aikin.
Aukawa sabon yajin aikin ya sanya kungiyar dalibai gudanar da zanga-zangar nuna bacin rai da sabon matakin.
A yanzu dai ya nuna dalibai sun bar fushi da gwamnati ita kadai sun hada da malaman da su ke dauka tamar iyayen da su ka yi watsi da ‘ya;yan su.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.