• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ASUU TA AUKA YAJIN AIKIN GARGADI NA TSAWON WATA DAYA

ByNoblen

Feb 15, 2022

Kungiyar malaman jami’a ta Najeriya ASUU ta auka yajin aikin gargadi na tsawon wata daya don nuna fusata ga rashin cika alkawarin yarjejeniya da gwamnati.
Yajin aikin gargadin ya biyo bayan na kwana daya ne a watan jiya da kungiyar ta yi don yiwuwar sassautowar gwamnati ta dau matakin biyan muradun kungiyar.
ASUU ta dau matakin bayan taron da ta gudanar a Lagos da ya kare da mataki mai tsauri cikin zabi biyu da su ka hada da sake ba wa gwamnati sabon uzurin cika yarjeniyar 2020.
A na fatan bayan yajin aikin gargadi za a samu sulhu tsakanin kungiyar da gwamnati don kaucewa sake komawa dogon yajin aiki kamar wanda kungiyar ta yi a bariya na tsawon wata 9.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “ASUU TA AUKA YAJIN AIKIN GARGADI NA TSAWON WATA DAYA”
  1. I simply couldn’t go away your website prior to suggesting that I actually enjoyed
    the usual information an individual supply on your guests?
    Is going to be back frequently in order to investigate cross-check new posts

  2. Hello! I could have sworn I’ve been to this website before but after checking through some of the post I realized it’s new to
    me. Nonetheless, I’m definitely glad I found it and I’ll be
    bookmarking and checking back frequently!

Leave a Reply

Your email address will not be published.