• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ASSU ZA TA YI TARO A LAHADIN NAN DON DUBA TASIRIN YAJIN AIKIN GARGADI DA TA KE YI

ByNoblen

Mar 13, 2022

Kungiyar malaman jami’a ta Najeriya ASUU za ta gudanar da taro a lahadin nan don duba tasirin yakin aikin gargadi da malaman ke ciki a halin yanzu.
Majiyar jaridar yanar gizo ta Premium Times ta samu labarin daga shugaban kungiyar ta ASUU Farfesa Emmanuel Osedeke na shirin gudanar da taro.
Hakanan majiyar ta boyayyiyar kafa ta baiyana cewa za a gudanar da taron ne a Abuja don bitar nasarorin yajin aikin da matakida da kungiyar za ta dauka na gaba.
Yajin aikin gargadin ne zai kawo karshe a tsakiyar watan nan inda a ke fargabar tazarce da yajin matukar ba a samu sulhu da gwamnati ba.
Zanga-zangar kungiyar dalibai bai yi tasirin sauya tsamar bangarorin biyu ba

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “ASSU ZA TA YI TARO A LAHADIN NAN DON DUBA TASIRIN YAJIN AIKIN GARGADI DA TA KE YI”
 1. I’m not that much of a internet reader to be honest but your sites really nice, keep it up!
  I’ll go ahead and bookmark your website to come back
  down the road. All the best

 2. Hello! This is kind of off topic but I need some guidance from an established blog.
  Is it very hard to set up your own blog? I’m not very techincal but I can figure things out pretty fast.

  I’m thinking about creating my own but I’m not sure where to
  begin. Do you have any ideas or suggestions?
  Appreciate it

Leave a Reply

Your email address will not be published.