• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ARTURO VIDAL YA SAUYA SHEKA

Dan kwallon tsakiya na Club din Barcelona dake kasar Spain ya sauya sheka zuwa club din inter-milan na kasar italy, a kudin da har yanzu ba’a bayyana adadinsu ba kamar yadda ESPN ta wallafa a shafinta.

Sakamakon sabon kocin Barcelona ya nuna bashida bukatar Dan kwallon Dan shekara talatin da uku, sabon kocin ya Kara da cewa club din Yana bukatar matasan yan kwallo sabon jini don su kare martabar club din.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “ARTURO VIDAL YA SAUYA SHEKA”

Leave a Reply

Your email address will not be published.