• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ARAMGAMAR SOJOJI DA ‘YAN BINDIGA A JIHAR KEBBI TA HADDASA ASARAR RAYUKA

ByNoblen

Mar 11, 2022 ,

Arangamar da ta rutsa da sojojin Najeriya daga harin ‘yan bindiga a jihar Kebbi ya yi sanadiyyar mutuwar akalla sojoji 18 yayin da 8 su ka samu raunuka.
Akasain ya auku ne a yankin karamar hukumar Dan-wasagu daidai lokacin da mataimakin gwamnan jihar Sama’ila Yombe wanda shi ma tsohon soja ne da kuma kwamandan soja na jihar ke ziyara a yankin.
Sojojin sun yi iya bakin kwazon su da jajircewa, amma yawan ‘yan bindigar ya sa su ka sha karfin su har su ka yi wannan mummunann ta’adi.
An ba da labarin biyu daga sojojin ma ba a gan su ba bayan lafawar kura inda kazalika a ka garzaya da wadanda su ka samu raunuka asibiti.
Miyagun irin gabanin wannan hari, sun yi kisan gilla ga ‘yan sintiri 63.
Ba a tanatnce yawan ‘yan bindigar da su ka mutu ko samun rauni a arangamar ba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “ARAMGAMAR SOJOJI DA ‘YAN BINDIGA A JIHAR KEBBI TA HADDASA ASARAR RAYUKA”
  1. hey there and thank you for your info – I’ve definitely picked up something new from right here. I did however expertise a few technical points using this website, as I experienced to reload the website lots of times previous to I could get it to load properly. I had been wondering if your web hosting is OK? Not that I’m complaining, but sluggish loading instances times will often affect your placement in google and could damage your high-quality score if advertising and marketing with Adwords. Well I am adding this RSS to my e-mail and could look out for a lot more of your respective fascinating content. Make sure you update this again very soon..

  2. An interesting discussion is worth comment. I think that you should write more on this topic, it might not be a taboo subject but generally people are not enough to speak on such topics. To the next. Cheers

Leave a Reply

Your email address will not be published.