• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

APC ZA TA YI MITIN DIN MAJALISAR KOLI RANAR LARABA

APC mai mulki a taraiyar Najeriya a zamanin yau za ta gudanar da babban taron majalisar koli don tsara taron zaben fidda gwani na ‘yan takara.
Kakakin jam’iyyar Felix Morka ya fitar da sanarwar da baiyana cewa taron zai gudana ranar laraba a masaukin baki na Transcorp.
Wannan shi ne karo na farko da jam’iyyar za ta gudanar da irin wannan taro run zaben sabbin shugabanni karkashin Sanata Abdullahi Adamu.
Bisa jadawalin hukumar zabe, kowace jam’iyya za ta mika sunayen ‘yan takarar ta na zaben 2023 gabani ko ranar 3 ga watan yuni.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.