• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

APC ZA TA FITAR DA DAN TAKARAR SHUGABAN KASA A WATAN GOBE in

Jam’iyyar APC mai mulki a taraiyar Najeriya a zamanin yau za ta gudanar da zaben fidda gwani na dan takarar shugaban kasa a watan gobe.
Tuni Jam’iyyar ta rubutawa hukumar zabe sanarwar ta shirin gudanar da zaben a ranar 30 da 31 ga watan gobe.
Manyan ‘yan jam’iyyar sun aiyana neman takarar ciki da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, Bola Tinubu, Rochas Okorocha, Yahaya Bello da sauran su.
Ministan kwadago ma Chris Ngige na shirin yin takarar.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “APC ZA TA FITAR DA DAN TAKARAR SHUGABAN KASA A WATAN GOBE in”

Leave a Reply

Your email address will not be published.