• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

APC TA FARA SAYAR DA FOM DIN TAKARAR MUKAMAI

Jam’iyyar APC mai gwamnatin taraiya a Najeriya ta fara sayar da fom din tsayawa takarar mukamai daban-daban a inuwar jam’iyyar.
Sakatareh shirye-shirye na jam’iyyar Sulaiman Argungu ya jagoranci fara sayar da fom din ga gwamnan Filato Simon Lalong da ke neman takarar dan majalisar dattawa sai Ita Enang da ke neman gwamnan Akwa Ibom.
A na sa ran gwamnan Kogi Yahaya Bello zai mika Naira miliyan 100 don sayen fom din takarar shugaban kasa.
Duk bayanai da korafi da masu zabe su ka yi bai sa rage kudin fom din ba.
Za a gudanar da babban taron APC na zabar fidda gwani a karshen watan gobe da farkon watan jibi.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
6 thoughts on “APC TA FARA SAYAR DA FOM DIN TAKARAR MUKAMAI”
 1. Hi

  Don’t you hate carrying a big bulky backpack when you are only going out for the day? This high quality shoulder bag solves that problem.
  Carry enough without bogging yourself down! Perfect for that fishing trip or day hike!

  50% OFF for the next 24 Hours ONLY + FREE Worldwide Shipping for a LIMITED time

  Buy now: https://fashionbag.sale

  All the best,

  Freya

Leave a Reply

Your email address will not be published.