• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

APC: KUDADEN SAYAN TIKITIN TAKARA A APC

Jam’iyyar APC da ke da gwamnatin taraiya a Najeriya ta yanke matsayar biyan Naira miliyan 100 don neman shiga zaben fidda gwani na shugaban kasa a inuwar Jam’iyyar.
Kakakin jam’iyyar Felix Morka ya baiyana matsayar bayan taron majalisar koli na jam’iyyar a Abuja.
Bayanin ya nuna cewa takardar niyyar takara Naira miliyan 30 ta shiga takara Naira miliyan 70.
Gwamnoni a na su bangare za su biya Naira miliyan 50 wajen tsayawa yayin da mai son takarar majalisar dattawa zai biya Naira miliyan 20, majalisar wakilai Naira miliyan 10.
Duk da haka Jam’iyyar ta ce ta rage kudin da kashi 50% ga matasa ‘yan kasa da 40.
Wani tsarin shi ne raba takardar kyauta ga mata da nakasassu.
Wannan shi ne mafi tsadar takardar shiga zaben fidda gwani da a ka taba aiyanawa a Najeriya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
6 thoughts on “APC: KUDADEN SAYAN TIKITIN TAKARA A APC”
 1. World’s Best Neck Massager Get it Now 50% OFF + Free Shipping!

  Wellness Enthusiasts! There has never been a better time to take care of your neck pain!

  Our clinical-grade TENS technology will ensure you have neck relief in as little as 20 minutes.

  Get Yours: hineck.online

  Best,

  Michael
  APC: KUDADEN SAYAN TIKITIN TAKARA A APC – Noblen tv

 2. I like the helpful info you provide in your articles. I will bookmark your blog and check again here frequently. I am quite certain I will learn lots of new stuff right here! Best of luck for the next!

 3. I love your blog.. very nice colors & theme. Did you create this website yourself? Plz reply back as I’m looking to create my own blog and would like to know wheere u got this from. thanks

 4. F*ckin’ remarkable things here. I am very glad to see your post. Thanks a lot and i’m looking forward to contact you. Will you please drop me a e-mail?

Leave a Reply

Your email address will not be published.