Wannan kiran ya fito ne daga Shugaban kungiyar YADOFA Abubakar S. Mai-Tumaki a yayin kaddamar da kungiyar reshen jihar Jigawa wato kungiya mai radon hana shan miyagun kwayoyi da mu’amula da su.
Wanda aka gudanar a dakin taro na NUJ dake Dutse babban birnin Jihar Jigawa. Shugaba ya ce daga shekara goma da suka shude an fara Shaye-Shayen ne da taba sigari amma yanzu akan fara da shisha ne.
Ya Kuma Bukata ci gwamnatocin jihohin Arewa da su rattaba hannun kan dokar hana taruwa dan shan shisha a maJalisu na musamman a cikin birane.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀