A cigaba da wasan premier league mako na hudu Manchester ta karbi bakuncin Tottenham a yammacin yau, Tottenham ta samu gagarumar nasara inda ta lallasa Manchester United da ci shida da daya.
Wasan bai yiwa Manchester dadi ba saboda a minti na 34 Dan kwallon gaba na Manchester United Antony martial ya samu Jan kati Wanda wannan ya ragewa Manchester karfin Kai hari sai dai su tare gidansu wasan ya kare Manchester 1 Tottenham 6.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀