• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ANA FARGABAR MUTUWAR SOJOJI 5 A SAKAMAKON HARIN KWANTAN BAUNA NA ‘YAN TA’ADDA

Rahotanni na baiyana fargabar kisan gilla ga sojoji 5 biyo bayan kwantan bauna da ‘yan ta’addan Boko Haram su ka yi mu su a yankin gabar maso arewacin Borno.

‘Yan ta’addan dai sun kai farmaki kan kwambar motocin sojojin ne inda a ka samu wannan lamari mai sanya juyayi.

Hakanan a wannan yankin ‘yan ta’addan sun kai hari kan motocin matafiya su ka yi kisan gilla ga wata mata daya da kuma sace mutum 35.

Yanzu dai ‘yan Boko Haram na kara kaimi wajen kai miyagun hare-hare da kan kawo asarar rayukan jami’an tsaro da fararen hula.

Gwamnatin Najeriya kan ce ta na iya bakin kokarin ta wajen yaki da ‘yan ta’addan.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
8 thoughts on “ANA FARGABAR MUTUWAR SOJOJI 5 A SAKAMAKON HARIN KWANTAN BAUNA NA ‘YAN TA’ADDA”
 1. I’ve been surfing online more than three hours nowadays, yet I never found any fascinating article like yours.

  It is beautiful value sufficient for me. In my view, if all webmasters and bloggers made just right content material as you did,
  the net shall be a lot more useful than ever before.

 2. I’m not positive where you’re getting your info, however
  good topic. I must spend some time learning more or understanding more.
  Thanks for great info I used to be searching for this
  info for my mission.

 3. Hello there! This article could not be written much better!
  Going through this article reminds me of my previous roommate!
  He constantly kept talking about this. I am going to forward this article
  to him. Pretty sure he’ll have a very good read. Many thanks
  for sharing!

Leave a Reply

Your email address will not be published.