• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN ZABI SHEIKH MUHAMMAD BIN ZAYED AL NAHYAN SHUGABAN DAULAR LARABAWA

Kwana daya bayan rasuwar shugaban Daular Larabawa Khalifa bin Zayed Al Nahyan, an zabi sabon shugaba Sheikh Muhammad bin Zayed Al Nahyan ya maye gurbin sa.
Marigayi Khalifa Al Nahyan ya rasu ne ya na mai shekaru 73.
Duk masarautun Daular Larabawa 7 sun amince da zaben sabon Sarkin da yi ma sa mubaya’a.
An gudanar da zaben a daya daga masarautun kasar wato Abu Dhabi.
Sarkin Dubai sheikh Muhammad bin Rashid Almaktoum ya ce gaba dayan su sarakunan kasar sun amince da sabon Sarkin.
Kasashen duniya na taya kasar ta’aziyya da murna.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “AN ZABI SHEIKH MUHAMMAD BIN ZAYED AL NAHYAN SHUGABAN DAULAR LARABAWA”
 1. I am not sure where you are getting your information, but good topic.
  I needs to spend some time learning more or understanding more.
  Thanks for magnificent information I was looking for this information for my mission.

 2. Hi there! This article could not be written much better!
  Reading through this article reminds me of my previous roommate!

  He always kept talking about this. I’ll send this post to him.
  Pretty sure he will have a great read. Thank you for sharing!

Leave a Reply

Your email address will not be published.