• Wed. Jun 29th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN YI JANA’IZAR SHUGABA IDRIS DERBY NA CHADI

Cikin yanayi na juyayi a ka gudanar da jana’izar marigayi Idris Derby a babban birnin kasar Ndjamena.

Mutuwar Derby a fagen daga da ‘yan tawaye ya nuna yanda ‘yan tawaye da sauran ‘yan ta’adda ke kara barazana ga rayuwar hatta shugabanni da ke yankin inda dama talakawa kullum a cikin zullumin za a kawo mu su farmaki su ke.

Muhimmancin Derby da neman hadin kan kasashen yankin tabkin Chadi ya sanya kafa rundunar yaki da ‘yan ta’adda ta yankin a birnin Ndjamena.

Dan marigayin Mahamet da a ka nada sabon shugaban kasa, shi ke jagorantar karbar ta’aziyyar rasuwar mahaifin na sa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “AN YI JANA’IZAR SHUGABA IDRIS DERBY NA CHADI”
 1. I think this is among the most vital information for me.

  And i am glad reading your article. But should remark on few general things, The site style is ideal, the articles is really great :
  D. Good job, cheers

 2. Wonderful blog! I found it while browsing on Yahoo News. Do you
  have any tips on how to get listed in Yahoo News? I’ve been trying for
  a while but I never seem to get there! Appreciate
  it

 3. Your method of explaining the whole thing in this piece
  of writing is genuinely fastidious, all be capable of simply be
  aware of it, Thanks a lot.

Leave a Reply

Your email address will not be published.