• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN YI BUKIN CIKA SHEKARU 50 DA GINA “AREWA HOUSE” A KADUNA

Jama’a da dama sun taru don bukin cika shekaru 50 da kafa gidan AREWA wato AREWA HOUSE a Kaduna.

Wannan gidan dai shi ne gidan gwamnatin lardin arewa inda firimiya Sir Ahmadu Bello Sardauan ya zauna har lokacin da a ka yi ma sa kisan gilla a 1966.
Gidan dai ya zama cibiyar tarihi inda a yanzu haka gidan Sardauna na nan da wasu daga kayan sawan sa har da zobe, agogo da carbi.

A tsallaken can gefen gidan a ke da babban masallacin nan na Sultan Bello da marigayi Sheikh Abubakar Gummi ke gabatar da tafsiri a cikin sa.

Wannan gida dai alamun arewa ne a lokacin da ya shude.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
6 thoughts on “AN YI BUKIN CIKA SHEKARU 50 DA GINA “AREWA HOUSE” A KADUNA”
 1. Thank you for the auspicious writeup. It in fact was a amusement account it.
  Look advanced to more added agreeable from you!
  However, how could we communicate?

 2. Today, I went to the beach front with my kids. I
  found a sea shell and gave it to my 4 year old daughter and said “You can hear the ocean if you put this to your ear.” She placed
  the shell to her ear and screamed. There was a hermit crab inside and it
  pinched her ear. She never wants to go back! LoL I know this is completely off topic but
  I had to tell someone!

 3. It is not my first time to pay a quick visit this site,
  i am browsing this website dailly and obtain good facts from here every
  day.

Leave a Reply

Your email address will not be published.