• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN WARE DALA MILIYAN DAYA DON YIWA TALAKAWA AURE

Yarima Muhammad Bin Salman na Saudiyya ya ware dala miliyan daya don tallafawa miskinai da gajiyayyu su yi aure.

Wannan tallafi ya shafi matasa maza da mata 200 a fadin daular.

A 2019 Muhammad Bin Salman a karkashin asusun sa na tallafi ya zuba riyal miliyan 520 don tallafawa matasa fiye da dubu 26 don yin aure inda kuma a ka koya mu su hanyoyin sarrafa kudi.

Sunan shirin tallafin “SANAD MUHAMMAD BIN SALMAN.”

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *