• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN TABBATAR DA MAKAMAN DA A KA AUNA DON HALLAKA KHADIMI KIRAR IRAN NE

ByHassan Goma

Nov 9, 2021

An hakikance makaman da a ka yi amfani da su da nufin hallaka firaministan Iraki Mustapha Khadimi kirar Iran ne.

Daya daga kungiyoyin ‘yan bindiga da Iran ke daukar nauyi a Iraki ta yi amfani da jiragen uku marar sa matuka ta cilla gidan Khadimi da ke yankin nan mai tsaro na birnin Bagadaza.

An samu cafke biyu daga jiragen amma na ukun ya shiga gidan da raunata jami’an tsaron firaministan.

Wannan lamari ya jawo tir daga kasashen larabawa da ma na yammacin duniya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.