• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN TABBATAR DA FITAR DA ZAKKAR FIDDA-KAI A GABANIN TAFIYA IDI

malamai na cigaba da tunatar da jama’a muhimmancin fitar da zakkar fidda-kai wata ZAKATUL FITR gabanin tafiya sallar idi.
Tun a cikin azumi malaman su ka rika maimaita wannan bayani don ya zama mutane sun dace da sunnar Manzon Allah mai tsira da aminci.
Hikimar fitar da wannan zakkah ta abinci it ace talakawa su samu damar dafa abinci da yin idin cikin farin ciki kamar sauran masu sukuni.
Rashin fitar da zakkar a kan lokaci kan maida zakkar ta zama sadaka ba zakkah ba, don haka ba za a samu ladan ZAKATUL FITR ba.
Kazalika malaman na fadar gagarumin lada da za a samu a azumi 6 na watan shawwal da a kan gudanar a ranakun watan nan in ban da ranar sallar ita kan ta.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “AN TABBATAR DA FITAR DA ZAKKAR FIDDA-KAI A GABANIN TAFIYA IDI”
  1. hi!,I like your writing so much! percentage we be in contact more approximately your post on AOL? I need a specialist in this space to resolve my problem. May be that is you! Having a look forward to look you.

Leave a Reply

Your email address will not be published.