• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN SHIGA AZUMIN RAMADAN NA BANA CIKIN KARANCIN KUDI A HANNUN JAMAA

An shiga azumin watan ramadan na bana cikin kuncin tattalin arziki da ya mutane yin rayuwa daudai ruwa daidai gari.
An samu tashin farashin kayan masarufi da hakan ya faro tun kara tashin farashin dala.
A babban birnin Najeriya Abuja an samu tallafawa talakawa da ke zaune tsakanin masu sukuni inda a ka rika raba kayan abinci da abun sha a masallatai a wajajen taruwar jama’a.
Malamai na kara nasihar tallafawa miskinai a watan don samun lada mai yawa da tsira a ranar gobe kiyama.
An bude tafsiri a dukkan manyan masallatai na birnin inda kuma a ka samu labarin dakatar limamin masallacin anguwar ‘yan majalisa Nuru Khalid bisa zargin gabatar da wata huduba mai zuga mutane kar su fito zaben 2023 sai ‘yan siyasa sun amsa wasu tambayoyi.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “AN SHIGA AZUMIN RAMADAN NA BANA CIKIN KARANCIN KUDI A HANNUN JAMAA”
  1. Very good written article. It will be useful to anybody who employess it, as well as myself. Keep doing what you are doing – can’r wait to read more posts.

Leave a Reply

Your email address will not be published.