• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN SAMU RAHOTON KISAN GILLA GA MATAIMAKIN KWAMISHINAN YAN SANDA A KUROS RIBA

Jaridar Daily Trust ta ruwaito labarin kisan gilla ga mataimakin kwamishinan ‘yan sanda Egbe Edum a lokacin da ya kai ziyarar ganin iyalin sa a jihar Kuros Riba.

Labarin ya nuna wadanda su ka yi kisan sun yi amfani da gatari ne a matsayin makami na aikata mugun aikin.

Edum dai na aiki ne a jihar Borno inda ya ke jagorantar sashin ‘yan sandan kwantar da tarzoma a Magumeri da ke jihar Borno.

Egbe Edum dan uwan mataimakin gwamnan jihar Kuros Riba Ivara Esu ne. Za a fara gudanar da bincike kan wannan kisan gilla.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
5 thoughts on “AN SAMU RAHOTON KISAN GILLA GA MATAIMAKIN KWAMISHINAN YAN SANDA A KUROS RIBA”
 1. Have you ever considered publishing an ebook or guest authoring on other
  websites? I have a blog based upon on the same ideas you discuss and would really like to have
  you share some stories/information. I know my subscribers would value your
  work. If you’re even remotely interested, feel free to send
  me an e-mail.

 2. I loved as much as you will receive carried out right here.
  The sketch is tasteful, your authored subject matter stylish.
  nonetheless, you command get bought an impatience over that you wish be delivering the following.

  unwell unquestionably come more formerly again as exactly the same nearly very often inside case you shield this
  hike.

Leave a Reply

Your email address will not be published.