• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN SAMU KARIN FARASHIN LITAR FETUR A NAJERIYA DAGA TSANANI 161 ZUWA 166 HAR 170

Wani gyaran farashin litar man fetur daga kamfanin fetur na Najeriya NNPC na nuna karin farashin litar fetur fiye da yanda a ka sayarwa mafi tsanani Naira 161.

Yanzu sai litar za ta kai daga Naira 166 da kobo 17 har ya kai Naira 170 da kobo 17.

Wannan ya biyo bayan yanda kasuwar fetur ta ke ne a halin yanzu.

Hukumomin fetur dai a Najeriya kan baiyana yanayin farashi inda dillalan fetur kan zabi farashin da zai fishshe su.

A duk lokaci da a ka samu karin farashin fetur ya kan zo kuma da tashin farashin muhimman kayan masarufi.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “AN SAMU KARIN FARASHIN LITAR FETUR A NAJERIYA DAGA TSANANI 161 ZUWA 166 HAR 170”
  1. Pretty great post. I simply stumbled upon your weblog and wished to say
    that I’ve truly enjoyed browsing your blog posts.
    After all I will be subscribing for your feed and I am hoping you write once more soon!

Leave a Reply

Your email address will not be published.