• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN SAMU FITINA A KASUWAR DABBOBI DA KE AJASHE A JIHAR KWARA INDA A KE FARGABAR ASARAR RAYUKA

Rahotanni daga jihar Kwara na baiyana cewa an samu fitina a kasuwar dabbobi ta Ajashe da hakan ya yi sanadiyyar zubar da jini.

Farkon lamarin ya faru ne bayan tawagar yarbawa masu dawowa daga wani buki su ka yi kokarin wucewa ta kasuwar amma a ka hana su hanya sai hakan ya koma fada.

Bayanan sun nuna ‘yan banga sun shigo kasuwar inda su ka rika amshe ‘yan kananan makaman masu shanu kamar adda da wuka wanda daga bisani aikin bai karkare lafiya ba.

Zuwa yanzu dai an fahimci cewa bijirewa da wasu su ka yin a kin mika wukaken na su ya kawo bude wuta da bindiga har hakan kuwa ya kawo akasin.

Za iya cewa tamkar a na zaman zullumi ne a yankin a yanzu don a baya ba a saba ganin hakan ba a jihar da ke da tarihin Yarbawa da Fulani da ke zama tare tsawon shekaru.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “AN SAMU FITINA A KASUWAR DABBOBI DA KE AJASHE A JIHAR KWARA INDA A KE FARGABAR ASARAR RAYUKA”
 1. Informative article, totally what I wanted to find.
  web site

  Echter,,zoals elk nadeel een resolutie bevat, deze grote nadeel van het gokken freaks heeft bovendidn een eenvoudige oplossing.
  Get the promotions at Spin Palace Casino! The unfortunate factor
  about taking part inn slot gajes is that it costs
  you to play every spin to get on properly with the profitable
  mixtures.

Leave a Reply

Your email address will not be published.