• Mon. Jan 17th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN RIGA AN SHIGA KAKAR ZABEN 2023-DR.ABUBAKAR KARI

ByNoblen

Dec 28, 2021

Masana na sharhi kan abubuwan da Najeriya za ta tinkara a siyasance a sabuwar shekarar miladiyya ta 2022 da ke shigowa daga ranar asabar din nan mai zuwa.
Hukumar zaben Najeriya INEC kan gudanar da zabe akalla wata uku kafin kammala wa’adin wadanda ke kan kujera.
Da ya ke sharhi kan sabuwar shekarar, masanin kimiyyar siyasa na jami’ar Abuja Dr.Abubakar Umar Kari ya ce tuni an shiga harkokin babban zaben 2023 tun kafin ma shekarar 2021 ta kammala bankwana.
Dr.Kari ya ce cikin hikima, ‘yan siyasa na amfani da duk wata dama ta taro don baiyana muradin sun a takarar kujerar da su ke fatar samun tikiti.
Wani kalubale a tabaron Kari shi ne irin dambarwar da za a samu a tsakanin manyan jam’iyyu na tsaida ‘yan takarar shugaban kasa tsakanin kudu da arewa.
Dan siyasa Shamsu Gandi Sokoto ya ce kasancewar akasarin kuri’u na fitowa daga yankin arewa ne, ya na da kyau masu zabe su mika zabin su ga Allah maimakon tsayin daka kan wani dan takara kamar yanda a ka yi ga shugaba Buhari.
Shi kuma jigon APC mai mulki Faruk Adamu Aliyu ya yi fatar lamuran tsaro su inganta kafin lokacin zaben musamman a arewa maso yamma inda matsalar ta fi ta’azzara.
Za a iya cewa an samu ‘yar sararawa ta sauya sheka daga adawa zuwa jam’iyya mai ci da hakan ke nuna akasarin ‘yan siyasa na sake lissafi don kar a samu sake reshe ko lissafin mai cewa 6 wani ya ce 9 ne bisa gefen da mutum ke duba lambar.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
9 thoughts on “AN RIGA AN SHIGA KAKAR ZABEN 2023-DR.ABUBAKAR KARI”
 1. Hi there mates, how is all, and what you would
  like to say about this post, in my view its truly remarkable in support
  of me.

 2. Very good blog you have here but I was curious about if you knew
  of any discussion boards that cover the same topics talked about here?
  I’d really like to be a part of online community where I can get feedback from other knowledgeable individuals
  that share the same interest. If you have any suggestions,
  please let me know. Cheers!

 3. hey there and thank you for your information –
  I have definitely picked up anything new from right here.

  I did however expertise some technical points using this site,
  since I experienced to reload the site a lot of times previous to I could get it to
  load properly. I had been wondering if your hosting is OK?
  Not that I’m complaining, but sluggish loading instances
  times will very frequently affect your placement in google and could damage your quality score if advertising and marketing
  with Adwords. Well I am adding this RSS to my e-mail and can look out for a lot
  more of your respective fascinating content. Make sure you
  update this again soon.

 4. I am not sure where you are getting your information, but great topic.

  I needs to spend some time learning more or understanding more.
  Thanks for excellent information I was looking for this information for my mission.

 5. What i don’t realize is actually how you are now not actually much more well-preferred than you might be now.
  You are so intelligent. You already know therefore significantly on the subject of this matter,
  produced me for my part imagine it from numerous
  varied angles. Its like women and men are not involved until it is one thing to do with Woman gaga!
  Your own stuffs nice. All the time care for it up!

 6. We’re a group of volunteers and opening a new scheme in our community.Your website offered us with valuable info to work on.You have done an impressive activity and our entire group will likely be grateful to you.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *