• Fri. Dec 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari...

AN RANTSAR DA SABUWAR GWAMNATIN YAMAN A ADEN

An gudanar da taron majalisar dokokin Yaman a birnin Aden inda a ka rantsar da sabuwar gwamnatin kasar ta Rashad Al-Alimi.
Gwamnatin dai ta fara aiki ne bayan mika ragama da tsohon shugaban kasar Abed Rabbo ya yi ma ta don zaman lafiya tsakanin ta da ‘yan tawayen houthi da Iran ke marawa baya.
An gudanar da taron sabuwar gwamnatin mai mutum 8 a waje mai tsaurin tsaro don gudun yanda a kan samu hare-hare daga ‘yan tawaye.
A na sa ran sabuwar gwamnatin ta kawo karshen yakin basasar kaser da farfado da tattalin arziki.
Jakadan Amurka, na majalisar dinkin duniya a Yaman Hans Grudberg da na taraiyar turai sun halarci taron.

KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “AN RANTSAR DA SABUWAR GWAMNATIN YAMAN A ADEN”
  1. Thank you for each of your hard work on this site. Kate take interest in participating in internet research and it’s really easy to see why. We all notice all concerning the compelling mode you deliver helpful tips on the web blog and as well as invigorate participation from visitors on the issue while my child is really being taught so much. Take pleasure in the rest of the year. You are always carrying out a tremendous job.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *