• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN NADA SABON SARKIN KUWAIT SHEIKH NAWAF AL-AHMAD AL-JABER AL-SABAH

An gudanar da rantsar da sabon sarkin kasar Kuwait Sheikh Nawaf Al-Ahmad Al-Jabeer wanda ya gaji dan uwan sa marigayi Al-Sabah Ahmad Al-Sabah.

Dama Sheikh Nawaz ne yarima mai jiran gado na Kuwait.
Nadin Nawaz mai shekaru 83 ya gudana ne a zaman majalisar dokokin kasar.

Kuwait ta aiyana kwana 40 na zaman makoki inda kazalika an riga an yi jana’izar marigayi sarki Al-Sabah bayan dawo da gawar sa daga Amurka.
Al-Sabah ya rasu ya na mai shekaru 91.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.