• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN MIKA SANDA GA MAI MARTBA SARKIN KANO AMINU ADO BAYERO

An gudanar da bukin mika sandar sarauta ga mai martaba sarkin Kani Alhaji Aminu Ado Bayero a gagarumin taro a Kano.

Alhaji Aminu Ado shi ne sarkin Kano na 15 kuma ya hau sarauta bayan kwabe tsohon sarki Sunusi Lamido Sunusi.

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci ba da sandar a taron da ya samu kula daga jami’an tsaro kimanin dubu 4.

Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo da shugaban ma’aikata na fadar Aso Rock Ibrahim Gambari na daga wadanda su ka halarci bukin.

Manyan dattawan Kano da su ka hada da hamshakin dan kasuwa Aminu Dantata na wajen taron.

An gudanar da bukin a filin wasa na Sani Abacha da ke Kano.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “AN MIKA SANDA GA MAI MARTBA SARKIN KANO AMINU ADO BAYERO”

Leave a Reply

Your email address will not be published.