• Mon. Jan 17th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN KAI HARI KAN JAMI’AN ‘YAN SANDA DA WASU MUTANE A JIHAR RIBAS

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kan jami’an ‘yan sanda da wasu mutane a jihar Ribas inda akalla ‘yan sanda biyu su ka rasa ran su cikin mutum 8 da aka kashe.

Harin ya kara sanya karfin barazana ga hare-hare kan jami’an tsaro da ya faro daga kudu maso gabar yanzu ga shi ya iso kudu maso kudu.

Gwamna Nyesom Wike ya yi tir da harin da zaiyana shi da cewa kidahumanci ne.

Tuni kwamishinan ‘yan sanda a jihar ya kaddamar da bincike kan wannan lamarin.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *