• Wed. Jun 29th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN JI HARBE-HARBE A GIDAN YARI A JOS

ByNoblen

Nov 29, 2021

Rahotanni daga jihar Filato na baiyana cewa an ji karar harbe-harbe a gidan yarin Jos da hakan ya fara daga yammacin lahadin nan.
An ga jami’an tsaro musamman ‘yan sanda rike da makamai sun tsaya a wajejen gidan yarin don daukar matakin da ya dace.
Zuwa rubuta wannan labari ba a cikekken bayanin musabbabin harbe-harben ba.
Hare-hare a kan gidajen yari don fidda wadanda ke tsare ba sabon abu ba ne a Najeriya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
7 thoughts on “AN JI HARBE-HARBE A GIDAN YARI A JOS”

Leave a Reply

Your email address will not be published.