Dubban mutane su ka yi dafifi don jana’izar marigayi Sarkin Zazzau na 18 Alhaji Shehu Idris wanda Allah ya yi wa rasuwa bayan fama da jinya. Marigayin dai ya rasu ne a asibitin sojoji da ke Kaduna inda a ka nufi Zaria don jana’iza da yammacin lahadin nan.

Alhaji Shehu Idris wanda ya hau gadon sarauta a 1975, na daga sarakunan Najeriya da su ka samu dogon zamani kan karagar mulki. Marigayin mai shekaru 84 ya hau sarautar ne bayan rasuwar Sarkin Zazzau na 17 Alhaji Muhammadu Aminu. A na cigaba da tura ta’aziyya daga sassa daban-daban na Najeriya na neman rahama ga marigayin.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
I like the valuable info you provide in your articles. I will bookmark your blog and check
again here frequently. I am quite certain I’ll learn many new
stuff right here! Good luck for the next!
Greetings I am so happy I found your weblog,
I really found you by error, while I was searching on Aol for something else, Anyhow I am here now and would
just like to say kudos for a remarkable post and a
all round exciting blog (I also love the theme/design), I don’t have time
to go through it all at the minute but I have saved it and also added in your RSS feeds, so when I have time I will be back to read much more,
Please do keep up the fantastic job.