• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN GUDANAR DA JANA’IZAR BASARAKEN OYO OBA LAMIDI ADEYEMI WANDA YA RASU YA NA MAI SHEKARU 83

An gudanar da sallar jana’izar babban basaraken jihar Oyo Oba Lamidi Adeyemi wanda ya rasu bayan fama da jinya a wani asibiti a jihar Ekiti.
Oba Lamidi shi ya fi kowane OBA na masarautar Oyo dadewa kan karaga inda ya yi fiye da shekaru 50 ya na jan ragamar gargajiyar jihar da kuma matsayin shugaban majalisar sarakuna na jihar Oyo.
A na cigaba da isar sa sakonnin ta’aziyyar rasuwar babban basaraken mai daraja kwarai a kasar yarbawa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
8 thoughts on “AN GUDANAR DA JANA’IZAR BASARAKEN OYO OBA LAMIDI ADEYEMI WANDA YA RASU YA NA MAI SHEKARU 83”
  1. You could certainly see your enthusiasm in the work you write. The world hopes for even more passionate writers like you who aren’t afraid to say how they believe. Always follow your heart.

Leave a Reply

Your email address will not be published.