• Fri. Jul 1st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN FARA TATTAUNAWA DA IRAN DON HANA TA KERA MAKAMAN KARE DANGI

Hukumar kula da hana kera makaman kare dangi ta duniya IAEA ta fara tattaunawa da Iran kan samun burbudin sinadarin URANIUM a wajaje a kasar ta Iran da ke nuna dagewar Iran ta cigaba da kera makaman nukiliya.

Alamu sun nuna rashin samun bayanai masu gamsarwa za su sauya tunanin kasashen turai kan sassaucin da su ka yi wa Iran bisa yarjejeniyar da a ka cimma a 2015.

Tuni Amurka ta yi watsi da batun amanar Iran kan yarjejeniyar inda ta azawa kasar takunkumin karya tattalin arziki.

Har dai ba bayanai masu karfi, za a dau matakai a  taron IAEA a watan yuni don ladabtarwa kan Iran.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “AN FARA TATTAUNAWA DA IRAN DON HANA TA KERA MAKAMAN KARE DANGI”
  1. I’ve been browsing on-line more than 3 hours nowadays, yet I
    by no means found any attention-grabbing article like yours.
    It’s pretty price enough for me. Personally, if all website owners and
    bloggers made just right content material as you probably did, the net shall be
    a lot more helpful than ever before.

Leave a Reply

Your email address will not be published.