• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN FARA SAMUN SAKAMAKON ZABEN GWAMNAN JIHAR OSUN

ByNoblen

Jul 17, 2022

An fara samun sakamakon zaben gwamnan jihar Osun da aka kammala a kudu maso yammacin Najeriya.
Jihar Osun na daga cikin kimanin jihohi 7 da a kan gudanar da zaben su ba tare da akasarin jihohin kasa a babban zabe ba.
APC da ke mulki a jihar na fafatawa da sauran jam’iyyu don neman tazarce a kan karagar gwamnatin jihar.
An tattara sakamakon daga mazabu 3, 763 a kananan hukumomi 30 na jihar.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.