• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN FARA JIGILAR GAWAR SARAUNIYA ELIZABETH DON SHIRIN BISO

ByNoblen

Sep 12, 2022

Mutane sun jeru a gefen titi don kallon motocin da ke rakiyar gawar sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu da ta mutu a gidan ta na hutawa a lokacin zafi Balmoral da ke yankin Scotland.

An yi tafiyar

An yi jigilar akwatin gawar a tafiyar tsawon sa’a 6 zuwa birnin Edinbourgh.

Masu juyayi ddubban daruruwa na yanayi daban –daban, wasu na cikiin shiru tsit, wasu nay abo inda wasu kuma na zubar da hawaye.

Sarauniyar Elizabeth da ta bar duniya ta na mai shekaru 96 a gidan na ta na Balmoral, ta hau sarauta tun shekarar 1952.

Za a yi taro don bison ta a Westminster Abbey da ke birnin London ranar 19 ga watan nan

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.