• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN FARA GUDANAR DA AIKIN FADADA MASALLACIN QUBA MAI TARIHI A BIRNIN MADINA

Hukumomin Saudiyya sun fara gudanar da aikin fadada babban masallacin nan mai tarihi tun zamanin Manzon Allah wato masallacin Quba da ke birnin Madina.

Msallacin dai Manzon Allah ne da kan sa ya fara gina shi fiye da shekaru 1,440.

A watan Afrilu lokacin azumin ramadan, Yarima mai jiran gado Muhammad bin Salman ya sanar da cewa za a fadada masallacin da fadin ninki 10 kuma an radawa aikin sunan sa mahaifin sa Sarki Salman.

Hakanan Yariman ya ce za a yi aikin fadada masallatai 130 na tarihi a fadin daular ta larabawa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.