• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN DAMKE HAMSHAKIN BARAWO A SOKOTO MAI SUNA GALADIMA

Rahotanni daga Sokoto na baiyana cewa an cafke wani da a ke zargi da zama cikin gaggan barayin mutane.

Mutumin mai suna Bello Galadima ya shiga hannun jami’an tsaron farar hula SIBIL DIFENS ne bayan bayanai da jama’a su ka samar.

An ce Galadima ya shigo gari daga daji ne don sayan magungunan karfin maza inda a ka yi caraf a ka cafke shi.

Sokoto na daga yankunan da ke fama da illar ‘yan bindiga.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *