• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN DAGE DON TSAGAITA BUDE WUTA KAN GAZA DA ISRAILA KE YI

Kasashen duniya na kiran dakatar da bude wuta da Israila ke yi kan Gaza inda kullum yara da manya na Palasdinawa ke asarar rayukan su.

Shugaban Amurka Joe Biden ya bukaci dakatar da fitinar da zantawa don warware takaddamar Yahudawa da sashen ‘yan gwagwarmayar Palasdinawa ‘yan Hamas.

Hakanan shi ma sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya ce sam fitinar ba abun amincewa ba ne kuma in akwai jahannama a doron kasa to yanda harin ke shafar yara ne a Gaza.

Wani harin Israila kan garin Rafah na Gaza ya haddasa rugujewar gine-gine da tashin kura da kuwwar motocin asibiti.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3,607 thoughts on “AN DAGE DON TSAGAITA BUDE WUTA KAN GAZA DA ISRAILA KE YI”