• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AN BUKACI TSAGAITA WUTA A HARE-HAREN ISRAILA KAN PALASDINAWA

A yayin da kashe-kashe su ka yi yawa a sanadiyyar hare-haren Israila kan Palasdinawa da amfani da jiragen yaki 160, duniya na bukatar tsagaita bude wuta.

Majalisar dinkin duniya da ta samu shigar da tallafin man fetur yankin Gaza, ta ce zuwa yanzu mutum dubu 52 su ka zama ‘yan gudun hijira.

Amurka na bukatar a tsagaita bude wuta inda Israila ke cewa ta dage ne don karya gadon bayan Hamas da “Islamic Jihad.”

Rokokin Hamas kan yankin Israila sun yi sanadiyyar mutuwar ‘yan Thailand biyu da ke aiki a wata gona.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
19 thoughts on “AN BUKACI TSAGAITA WUTA A HARE-HAREN ISRAILA KAN PALASDINAWA”

Leave a Reply

Your email address will not be published.