• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AMURKA ZA TA SANYAWA FIYE DA MUTUM 24 MASU HANNU KAN NUKILIYAR IRAN TAKUNKUMI

A litinin din nan Amurka za ta sanya takunkumi kan fiye da mutum 24 da ke da hannu wajen kera makaman nukiliya na kare dangi a Iran. Gwamnatin shugaba Donald Trump ta ce duk da matakan kasashe da majalisar dinkin duniya, Iran ta dawo da cigaba da aikin mallakar makamin na kare dangi. Amurka dai na zargin Iran da marawa kungiyoyin ta’addanci baya ciki har da kungiyar ‘yan shi’a ta Hezbollah a Lebanon da kuma ‘yan tawayen Houthi a Yaman. Gwamnan rifabulikan ta Amurka na kara daukar matakan neman farin jini ga Amurkawa gabanin babban zaben kasar a ranar 3 ga watan nuwamba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “AMURKA ZA TA SANYAWA FIYE DA MUTUM 24 MASU HANNU KAN NUKILIYAR IRAN TAKUNKUMI”
 1. Hey there! This is kind of off topic but I need some help from an established blog.
  Is it difficult to set up your own blog? I’m not very techincal but
  I can figure things out pretty quick. I’m thinking about
  making my own but I’m not sure where to begin. Do you have any ideas or suggestions?
  Many thanks

 2. Hello i am kavin, its my first time to commenting anywhere,
  when i read this piece of writing i thought i could also make comment due to this brilliant piece of writing.

Leave a Reply

Your email address will not be published.