• Thu. Sep 29th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AMURKA TA SANYA TAKUNKUMI KAN UWARGIDAN BASHAR AL’ASAD DA WASU JAMI’AN GWAMNATIN SA

Amurka ta sanar da garkama takunkumi kan uwargidan shugaban Sham Bashar Al’Asad Asma da wasu daga jami’an gwamnatin kasar da ta zaiyana da ” ‘yan mafia masu guba.”

Lamarin ya shafi jami’an gwamnati 18 da kumam’yan uwan Asma.

Sakataren wajen Amurka Mike Pompeo ya ce jami’an gwamnatin ta Damaskas sun zama masu dafi da kan sace dukiyar Sham don amfanin kan su.

Pompeo da jakadan musamman na Amurka kan Sham Joel Rayburn sun gefantar da jama’ar Assad da kuma baiyana cewa zantawar da a ke yi kan lamuran Sham na nan gaba a birnin Geneva za ta cigaba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
6,034 thoughts on “AMURKA TA SANYA TAKUNKUMI KAN UWARGIDAN BASHAR AL’ASAD DA WASU JAMI’AN GWAMNATIN SA”