• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AMURKA TA KARA DAGEWA DON KARIN KASASHEN LARABAWA SU KULLA KAWANCE DA YAHUDAWA INDA BAHRAIN TA BI SAHU

ByNoblen

Sep 13, 2020

Shugaban Amurka Donald Trump ya fitar da sanarwar cewa Bahrain ta amince ta kulla kawance da Isra’ila.
Trump ya baiyana haka bayan magana ta wayar tarho da Sarkin Bahrain Hamad Bin Isa Alkhalifa da firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu.
Hakan ya nuna Bahrain ta zama kasar Larabawa ta hudu da ta kulla diflomasiyya da Isra’ila bayan Daular Larabawa, Masar da Jodan.
Palasdinawa na nuna matukar damuwa da yanda kasashen na Larabawa ke kulla aminci da abokan hamaiyar su Yahudawa.
Saudiyya ta fito karara ta ce ta na tare da Palasdinawan da kuma tabbatar da kafa kasar su mai helkwata a gabashin birnin Kudus.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “AMURKA TA KARA DAGEWA DON KARIN KASASHEN LARABAWA SU KULLA KAWANCE DA YAHUDAWA INDA BAHRAIN TA BI SAHU”
 1. Right here is the right webpage for everyone who
  would like to find out about this topic. You know a whole lot its almost tough to argue with you (not that I personally
  would want to…HaHa). You definitely put a brand new spin on a subject which has been discussed
  for many years. Wonderful stuff, just wonderful!

 2. Hi! This is kind of off topic but I need some help from an established blog.
  Is it tough to set up your own blog? I’m not very techincal but I can figure things out pretty fast.
  I’m thinking about making my own but I’m not sure where to begin. Do you have any ideas or suggestions?
  Appreciate it

Leave a Reply

Your email address will not be published.