• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AMURKA TA AMINCE DA SAYARWA DAULAR LARABAWA MANYAN MAKAMAI DA DARAJAR SU TA KAI DALA BILIYAN 23

Amurka ta baiyana amincewa da sayarwa Daular Larabawa manyan makamai da darajar kudin su ta kai dala biliyan 23.

Sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo ya ba da tabbacin amincewar da ke cikin shirin samun makaman kan dala dubu 23.37.

Pompeo ya nuna yabon Daular Larabawa don sanya hannu ta “YARJEJENIYAR IBRAHIM” da ta dawo da diflomasiyyar Isra’ila da Daular Larabawar da wasu kasashen Larabawa ciki har da Bahrain.

Pompeo na nuna kwarin guiwar hakan zai samar da zaman lafiya a yankin gabar ta tsakiya.

Makamai sun hada da jiragen yaki samfurin F-35.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “AMURKA TA AMINCE DA SAYARWA DAULAR LARABAWA MANYAN MAKAMAI DA DARAJAR SU TA KAI DALA BILIYAN 23”
  1. Hmm it appears like your site ate my first comment (it was
    super long) so I guess I’ll just sum it up what I wrote and
    say, I’m thoroughly enjoying your blog. I as well am an aspiring blog blogger but I’m still new
    to the whole thing. Do you have any points for
    novice blog writers? I’d really appreciate it.

Leave a Reply

Your email address will not be published.