• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AMURKA NA SHIRIN RAGE YAWAN SOJOJIN TA A AFGANISTAN DA IRAKI A WATAN JANAIRU

Helkwatar tsaron Amurka PENTAGON ta baiyana shirin Amurka na rage yawan sojojin ta a Afghanistan da Iraki su dawo 2,500 a kowacce daya daga kasashen biyu.

Ragiyar da da sojoji kimanin 500 za ta zo ne zuwa ranar 15 ga janairun badi.

Wannan ka iya zama cimma muradin gwamnatin Trump na janye dukkan dakarun Amurka daga yankin yaki na duniya.

Za a iya cewa shugaba Trump bai samu cikar dukkan muradin ba na son janye sojojin Amurka su dawo gida da hakan ya samu suka daga wasu sassa.

Zuwa yanzu dai Trump bai amince kai tsaye da nasarar Joe Biden na Dimokrats a zaben farkon watan nan ba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “AMURKA NA SHIRIN RAGE YAWAN SOJOJIN TA A AFGANISTAN DA IRAKI A WATAN JANAIRU”
 1. Hey there, You’ve done an incredible job. I will definitely digg it and personally recommend to
  my friends. I’m sure they’ll be benefited from this website.

 2. I wanted to thank you for this excellent read!!
  I certainly loved every bit of it. I have you book marked to check out new things you post…

 3. If some one wishes expert view on the topic
  of running a blog afterward i propose him/her to pay a quick visit this blog, Keep
  up the pleasant work.

 4. Excellent article. Keep writing such kind of info on your page.
  Im really impressed by it.
  Hi there, You have performed an excellent job. I’ll definitely digg it and individually suggest to my friends.
  I am sure they will be benefited from this web site.

Leave a Reply

Your email address will not be published.