• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AMUKRA TA YABAWA YANDA JAMHURIYAR NIJAR TA GUDANAR DA BABBAN ZABE

Ofishin jakadancin Amurka a Niamey na jamhuriyar Nijar ya nuna gamsuwar Amurka ta yanda a ka samu inganci a zaben kasar.

Amurka ta ce ta ga an bi shawarwarin da ta bayar don inganta zabe a lokacin da ta hango wasu matsaloli da su ka shafi zaben ‘yan majalisa da na kananan hukumomi.

Duk da haka Amurka ta bukaci shugabannin jam’iyyu su bi tsarin doka wajen shigar da kara kotu ga abun da zai yiwu ba su gamsu da shi game da zaben ba.

Hakanan Amurka ta ce Nijar ta dau karin matakai wajen kare jama’a daga yaduwar cutar annoba ta korona a lokacin kada kuri’ar su.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “AMUKRA TA YABAWA YANDA JAMHURIYAR NIJAR TA GUDANAR DA BABBAN ZABE”
  1. Oh my goodness! Incredible article dude! Thanks, However I am encountering troubles
    with your RSS. I don’t understand the reason why I cannot subscribe to it.
    Is there anybody else getting identical RSS problems? Anyone that knows the answer will you kindly respond?
    Thanx!!

Leave a Reply

Your email address will not be published.