• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ALLAH YA YI WA SARKIN GAYA A JIHAR KANO ALHAJI ABDULKADIR RASUWA

ByHassan Goma

Sep 23, 2021 , , ,
Masarutar Gaya a jihar Kano ta auka juyayi sanadiyyar rasuwar mai martaba sarkin masarautar Alhaji Ibrahim Abdulkadir.
Marigayin ya rasu ne a fadar sa da ke Gaya ya na mai shekaru 91.
Alhaji Ibrahim Abdulkadir na daga sarakuna hudu da gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya daga darajar su zuwa mai daraja ta daya a lokacin da a ka kara yawan masarautu daga tsohuwar masarautar Kano.
Tuni a ka yi jana’izar marigayin inda al’umma ke zuwa Gaya don mika ta’aziyya.
Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *