• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ALHAZAN NAJERIYA NA CIGABA DA DAWOWA GIDA

ByNoblen

Jul 18, 2022

Alhazan Najeriya dubu 43 na cigaba da dawowa gida bayan kammala aikin hajjin bana a makwan jiya.
Tuni a ka fara dawo da alhazan babban birnin taraiya Abuja da amfani da jirgin FLYNAS na Saudiyya da ke jigilar su.
Akalla dai an samu wasu daga cikin alhazan sun riga mu gidan gaskiya a sanadiyyar kamuwa da rashin lafiya.
Hukumar alhazan ta baiyana cewa kamfani na uku baya ga FLYNAS din da Max wato AZAMAN sai ranar 20 ga watan nan zai fara dawo da alhazan sa.
Kazalika shugaban

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.