• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ALAMU NA NUNA YAJIN AIKIN MALAMAN JAMI’A A NAJERIYA NA IYA TSAWAITA

ByNoblen

Mar 5, 2022

Alamu na nuna yajin aikin gargadi da kungiyar malaman jami’ar Najeriya ASUU ta ke yi yanzu haka na tsawon wata daya na iya juyewa cikin gagarumin yajin aiki.
Yajin aiki da ya faro daga na wuni daya ya koma na wata daya, zai iya zama na ‘yar gaba daya bayan kammala na wata daya matukar gwamnati ba ta sulhunta da kungiyar malaman ba.
Zanga-zangar kungiyar dalibai NANS don matsa lamba ga sassan biyu su samar da maslaha, bai yi wani tasiri ba.
Don yanayin rashin tabbas din karatu ba tangarda a jami’o’in Najeriya sanadiyyar yawan yajin aiki; hatta daliban Najeriya da ke dawowa daga Ukraine don gujewa fitina, na cewa in kura ta lafa za su koma don ba sa marmarin zama don yin karatu a najeriya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “ALAMU NA NUNA YAJIN AIKIN MALAMAN JAMI’A A NAJERIYA NA IYA TSAWAITA”
 1. I blog often and I really thank you for your information. The article has truly peaked my interest.
  I’m going to book mark your blog and keep checking for new details about once per
  week. I opted in for your Feed too.

 2. Hey

  Our Medical-Grade Toenail Clippers is the safest and especially recommended for those with troubles with winding nails, hard nails, two nails, nail cracks, deep nails, thickened nails etc..

  Get yours: thepodiatrist.store

  Cheers,

  Roman

 3. I don’t even know the way I stopped up here, however I believed this publish used to be great.
  I don’t know who you are however definitely you’re going to a famous blogger when you aren’t already.
  Cheers!

 4. Every weekend i used to pay a visit this website,
  because i wish for enjoyment, for the reason that this this web page conations genuinely fastidious funny information too.

Leave a Reply

Your email address will not be published.